Tashar wutar lantarki ta Jebba | |
---|---|
Jihar Neja | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jiha | Kwara |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Moro (Nijeriya) |
Geographical location | Nijar |
Coordinates | 9°08′08″N 4°47′16″E / 9.1356°N 4.7878°E |
History and use | |
Opening | 1985 |
Maximum capacity (en) | 578.4 megawatt (en) |
|
Tashar wutar lantarki ta Jebba tashar wutar lantarki ce da ke a Jebba, matatar wutar lantarki ce da ke ketaren Kogin Neja a jihar Neja, Najeriya. Tana da ƙarfin samar da wuta megawatt 578.4, ya isa ya bawa gidaje 364,000. An ba da izinin kafa ta a ranar 13 ga Afrilun shekarata 1985, ko da yake samar da makamashi na kasuwanci ya fara ne a shekarar 1983.[1]